Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Da Ba a daina Annabta ba, da Shehu Dahiru Bauchi a Annabi zai zo>>Inji Wannan dan Darikar

Wani dan Darika ya dauki hankula bayan da ya bayyana cewa, da Har yanzu ana Annabta da Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Annabi zai zo.

Bidiyon mutuminnya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda ake tauhawara akai.

Karanta Wannan  Wani makiyin Addinin Musulunci ya kona Qur'ani a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *