Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Ashe har yanzu magana na nan,Maiwushirya ya jadawa ‘YarGuda Lefe

Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya ya hadawa mutuniyarsa, ‘YarGuda Lefe.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda aka ga Akwatunan Lefen da kayan da ya siya yana nunawa.

Saidai ba’a sani ba ko da gaskene ko kuwa Barkwancin da suka saba yine dan a baya an yi yukurin daura musu aure amma abin bai yiyu ba.

Karanta Wannan  Kotu ta bayar da belin matar datawa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu Barazana akan Naira Miliyan 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *