
Rahotanni sun bayyana cewa, Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj ta samu minista zata aura.
A baya dai, bayan rabuwarta da tsohon Mijin nata, Gfresh, ta yi fatan cewa Allah ya hadata da Minista ta aura.
A yanzu kuwa, daya daga cikin abokan Gfresh dinne ya fito ya bayyana cewa, Maryam Zata auri Minista.