Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja yayi taho mu gama da wani jirgi

Rahotanni sun bayyana cewa, Jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja yayi taho mu gama da wani jirgin kasan a yau Litinin.

Hakan yasa dole jirgin ya tsaya a daji ba tare da ya kai inda ya tashi zuwa ba.

An ga Bidiyon faruwar lamarin da ake ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake tawa fasinjoji jaje.

Karanta Wannan  Jam'iyyar NNPP a Kano ta baiwa manyan 'ya'yan 'yan majalisar jihar da suka rasu tikitin maye iyayensu ba tare da abokan hamayya ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *