Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka kama malamin Jami’a da dalibarsa a aji suna abinda bai kamata ba

Dalibai a jami’ar Tansian University Oba, dake jihar Anambra aun kama Malami wanda kuma fasto ne da dalibarsa suna aikata abinda bai kamata ba a cikin Aji.

An ga bidiyon yanda daliban suka kamo malamin suna yaga masa riga inda shi kuma yake shirin tserewa.

Da yawa dai sun bayyana cewa da bai kamata a mai haka ba, kamata yayi a mikashi hannun hukuma.

Aikata abinda bai kamata ba tsakanin dalibai da malamansu yakan faru a jami’o’i wanda hakan yana ciwa mutane musamman iyaye da shuwagabannin al’umma tuwo a kwarya.

Karanta Wannan  Hotunan Al-Hikma Kafin Alaka Da 'Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *