Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: ‘Yan jam’iyyar ADC, Su Atiku, Kwankwaso, Peter Obi da sauransu sun fito yau zasu yi zanga-zanga a ofishin INEC

Jiga-jigan jam’iyyar ADC da suka hada da su Kwankwaso, Peter Obi, Atiku da sauransu sun fito a yau zasu yi zanga-zanga a ofishin INEC.

Zasu yi wannan zanga-zangar ne saboda rikicin da suke zargin INEC din ta haddasa musu a jam’iyyar ta hanyar sauke shugaban jam’iyyar na riko, watau David Mark.

Karanta Wannan  A 2027, Ina Da Tabbacin Cewa Kafin 12 Na Rana Tinubu Ya Lashe Shugaban Kasa, Cewar Nazir Ɗanhajiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *