Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ICPC suka kai Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a yau

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ICPC ta kai malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a yau, Talata.

An ga yanda aka shigar da El-Rufai cikin kotun zagaye da jami’an tsaro.

An dai hana ‘yan jarida shiga cikin kotun.

Sannan rahotanni sun ce an jibge jami’an tsaro sosai a wajen kotun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Sadiya Haruna tana fadar cewa zata sha Jini saidai ta fito tace wasa ne take

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *