Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ICPC suka kai Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a yau

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ICPC ta kai malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a yau, Talata.

An ga yanda aka shigar da El-Rufai cikin kotun zagaye da jami’an tsaro.

An dai hana ‘yan jarida shiga cikin kotun.

Sannan rahotanni sun ce an jibge jami’an tsaro sosai a wajen kotun.

Karanta Wannan  Ni kiristane amma har yanzu ina taba addinin gargajiya da tsafe-tsafe>>Inji tsohon shugaban kasa Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *