Wednesday, September 2
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau

A yau, Talata, 24 ga watan Maris, Ana sayen Dalar Amurka akan Naira 1,388.38.

Naira ta samu tawayar daraja da kaso 2.48 cikin 100.

A satin daya gabata, an rika yin cinikin dala akan Naira ₦1,353.90 wanda hakan yace nuna a wannan satin an samu karin Naira ₦34.48 akan farashi .

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Duk Wanda Ya Taimakawa Sòjin Nàjeriya Da Bayanaɲ Sirri Wajen Ganin An Kawo Ƙarshen Ƴan Biɲdíĝa, Zamu Bashi Kyautar Miliyan 20, Céwar Ƙarmin Ministan Tsaro Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *