Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu da ke cin Burodi da Man gyada da suka dauki hankula

Wannan wasu ne dake cin Burodi da Man gyada da suka dauki hankula a kafafen sadarwa.

Wasu dai da fassara hakan da wahalar rayuwa da suke zargin Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta jefa kasa a ciki.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban Sojojin Najeriya ya koma da zama jihar Borno dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *