Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ‘yan kudu suka fito suna zanga-zangar cewa, Tinubu ya sauka daga mulki, Mulkinsa ya ishesu

Wasu matasa akan titin Benin zuwa Lagos sun fito zanga-zanga inda suke bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka.

Sun bayyana cewa, Mulkinsa ya ishesu.

An ga yanda suka tare hanya suka hana kowa wucewa.

Karanta Wannan  Kungiyar Ma'aikata Gidajen man fetur sun ce basu yadda da sabon gidan man A A Rano wanda babu masu matsa mai ba, me abin hawa da kansa zai rika zuba mansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *