Saturday, October 3
Shadow

Zamu fara rabawa talakawa da basu iya cin abinci abinci kyauta kamar yanda ake yi a kasar Amurka>>Inji Gwamnatin Tinubu

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, zata fara rabawa talakawa abinci kyauta, kamar yanda ake yi a kasar Amirka.

Wannan tsari za’a yi shine a karkashin ofishin matar shugaban kasa, Remi Tinubu.

Ministan noma, Sen. Abubakar Kyari ne ya bayyana hakan inda yace hakan zai maye tsarin da ake amfani dashi yanzu.

Karanta Wannan  Mun shaida tsare-tsaren shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu na aiki yanda ya kamata, sun kawowa Najeriya ci gaba>>Inji Kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *