Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Free kick din da Messi ya ci jiya ya dauki Hankula

Lionel Messi ya ciwa kasarsa ta Argentina kwallon Free kick me kyau a wasansu da Jordan.

Golan ko bin kwallon bai yi ba saboda yanda Messi ya shammaceshi.

An tashi wasan Argentina ta ci 3-1

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wutar Daji ta mamaye kasar Yahudawan Israyla inda suka ce basu taba ganin Irin Wannan bala'in ba a tarihin kasar, Lamarin ya sha Karfinsu suna neman taimakon kasashen Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *