Sunday, July 26
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a ya kwanta rashin Lafiya

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a ya kwanta rashin lafiya kuma jikin yayi tsanani.

Kamar yanda Ahmad Nakowa Backup ya ruwaito, yace Jikin Mai Sana’a yayi tsanani.

Saidai bai fadi kalar rashin lafiyar dake damunsa ba.

Musa Mai Sana’a dai yayi suna sosai wajan tallata Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yawa Ganduje bayan komawa jam'iyyar APC da ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *