Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa na daina Sayar da maganin Karfin maza shine duk wanda ya zo saye sai yace wai sai ya gwada>>Inji Habiba Dorayi

Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa, dalilin da yasa ta daina Tallar maganin Karfin maza shine, wadanda ke zuwa saye sai su ce zasu gwada.

Tace dalili kenan da yasa ta shafawa kanta lafiya ta daina sayar da maganin karfin mazan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk wanda baya gamsar da matarsa, akwai yiyuwar zata bi maza>>Inji Alkarmawi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *