
Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya bayyana cewa, dalilin da yasa baya son yin wakar siyasa shine bai son sai ya soki Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sanna ya yabi Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Yace Ko makaho ya shigo Kano yanzu yasan Kokarin Abba yafi na sauran gwamnonin da suka gabata.