Monday, January 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Dambarwar data faru tsakanin jami’an tsaron kasar Morocco da magoya bayan kasar Senegal da ya dauki hankula

An ga wata Dambarwa data faru tsakanin magoya bayan kasar Senegal da jami’an tsaron kasar Morocco.

Bidiyon da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yanda dambarwar ta kasance inda akai ta dauki ba dadi, da yawa dai sun jinjinawa magoya bayan kasar ta Senegal.

Karanta Wannan  Karya ake mana, Bamu ce Muna goyon bayan Tinubu a zaben shekarar 2027 ba>>Tsaffin 'Yan Majalisar tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *