Sunday, July 12
Shadow

Wata Sabuwa: Reshe ya juye da mujiya, An kama mijin nan da ya zargi malamin jami’a a Kano da neman matarsa, itama matar an kamata

Rahotanni daga Kano na cewa, jami’an tsaro sun kama mijin matarnan da ya zargi malamin jami’a a Kano da neman matarsa har ya tara mutane suka lakadawa malamin na jaki.

Itama Matar an kamata ana bicikensu.

Malamin ne ya shaidawa manema labarai na gidan Radio din Freedom hakan a wata hira da suka yi dashi.

Yace ya kai korafi ofishin ‘yansanda kan Abinda aka masa, shine aka gayyaci matar da mijinta ake bincikensu.

A cikin hirar da aka yi dashi yace tunda yake bai taba aikata, Zyna ba.

Karanta Wannan  Irin gyaran da shugaba Tinubu zaiwa Najeriya, 'yan Najeriya dake kasashen waje zasu so dawowa gida>>Inji Ministan Matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *