Dan Najeriya, Isaac Fayose da ya je kallon gasar cin kofin Afrika da ake bugawa a kasar Morocco, watau AFCON ya bayyana cewa Kasar ta Morocco tafi Najeriya ci gaba.
Yace Girman Najeriya a baki ne kawai.
Yace Morocco ga tsafta ga ci gaba.