Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je kallon AFCON a kasar Morocco yace Najeriya giwar banza ce a Afrika Amma kasar Morocco tafi ta ci gaba

Dan Najeriya, Isaac Fayose da ya je kallon gasar cin kofin Afrika da ake bugawa a kasar Morocco, watau AFCON ya bayyana cewa Kasar ta Morocco tafi Najeriya ci gaba.

Yace Girman Najeriya a baki ne kawai.

Yace Morocco ga tsafta ga ci gaba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *