Wani dan Najeriya da ya je kasar Morocco kallon wasan Najeriya da Morocco ya dauki hankula bayan da yace duka ‘yan Najeriya da suka je filin wasan basu wuce su 20 ba.
Yace da Najeriya ta ci Morocco, da sun dandana kudarsu.