Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, Ahmad Abdulaziz Yari yaje jihar Zamfara da jiragen sama 3

Dan Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Abdulaziz Yari ya je jihar ta Zamfara tare da abokansa akan niragen sama 3.

An ga sanda suke sauka daga kan jiragen wani dan zuga yana ta bayyana abinda ke faruwa yana jinjina musu.

Karanta Wannan  Kai Duniya ina zaki damu? Daya daga cikin shahararrun kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin Shegyè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *