Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: FMK ta sayi Album din Ali Jita akan Naira Miliyan 200

Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ji ‘yan zuga suna cewa, FMK ta sayi Album din Ali Jita Akan Naira Miliyan dari biyu, 200M.

An ga FMK din taje wajan Ali Jita suna magana.

Saidai wasu sun bayyana cewa, ba haka bane kudin basu kai ba.

@s.man1021

@VILLA @₱ɆⱠⱠɆⱤ @Viral Recipes @

♬ original sound – SHAMSU ABDUL @motors ltd
Karanta Wannan  TSANANIN ƘAUNA: Wasu Ma'aurata A Jihar Borno Sun Yi Wa Mawaƙi Rarara Takwara, Inda Suka Sanyawa Sabon Jaririn Da Suka Haifa Suna Dauda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *