Tuesday, September 29
Shadow

Wannan wasu ne da soja ya tsayar akan hanya amma suka ki tsayawa

Wannan sojan ya tsayar da wasu masu mota amma suka ki tsayawa yayin da ya hau kan motarsu su kuma suka tafi dashi.

Yana ta ce musu su tsaya amma sun ki tsayawa.

Karanta Wannan  APC ta lashe zaɓen ƙananan hukumomi 20 cikin 23 na Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *