Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu baya Sallar Juma’a ballantana salloli 5>>Inji Sheikh Sanusi Khalil

Babban Malamin Addinin Islama na Kaduna, Sheikh Sanusi Khalil ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya Sallar Juma’a ballantana salloli 5.

Ya bayyana hakane a wajan wani karatunsa inda yake cewa wanda ke kusa da shugaban ne suka bayyana hakan sannan yace ko kafafen yada labarai basu kawo labarin zuwan shugaban masallaci.

Karanta Wannan  Ana Zargin Abokan Dan Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Jama'are, Isa Wabi Da Kašhè Shi A Yayin Da Suka Hauro Masa Gida Cikin Darè A Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *