Monday, March 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Dankareriyar motar da shugaban kasa ya baiwa Abake kyauta

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga Tauraron fina-finan Hausa, Dady Hikima wanda aka fi sani da Abale da abokan aikinsa suna tayashi murnar motar da akace Tinubu ya bashi kyauta.

A Bidiyon an ji yanawa shugaban kasa godiya yana kuma tabbatar da goyon bayansa gareshi.

Yayin da wasu suka yaba, wasu kuwa Allah wadai da hakan suka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon cikakkiyar hirar da aka yi da matar marigayi Albani Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *