Tuesday, November 18
Shadow

Da yiyuwar Tinubu ba zai iya tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027 ba idan Amurka ta saki bayanai kan safarar miyagun kwayoyi da tace yayi-Inji Chief Eze Chukuemeka

Da yiyuwar Tinubu ba zai iya tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027 ba idan Amurka ta saki bayanai kan safarar miyagun kwayoyi da tace yayi.

Ana zargin dai Shugaban kasa Tinubu da wasu mutane 3 a shekarun 90s sun yi safarar kwayoyi a birnin Chicago na Jihar Illinois ta kasar Amurka.

An yi shari’a dan yanke musu hukunci amma ba’a san inda aka kwana ba

Lauyoyi da ma sauran masu fafutuka na ta neman hukumar FBI da DEA su saki bayanai kan lamarin amma sai jan kafa suke inda lamarin ya dauki shekaru.

Wasu dai na zargin akwai wata kullalliya a kasa game da kin fitar da bayanan.

Karanta Wannan  Saikace ba kasar Larabawa ya je ba: Kalli Bidiyon yanda matan larabawa suka tarbi shugaban kasar Amurka Donald Trump da shigar banza, babu Hijabi ba dan kwali a kansu da ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *