
Malamin Addinin Islama ya bayyan cewa Darikar Tijjaniyya Kafurcice.
Malam ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da yake wa’azi inda yace ko mahaifinsa ne ya shiga Darikar Tijjaniyya to ya kafurta
Hakanan yace ko dansa ya shiga Darikar Tijjaniyya sai ya tsine masa ya koreshi daga gidansa