Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Diyar tsohon Gwamnan Kano, Balaraba Ganduje ta bayar da Naira Miliyan 10 a wajan bude shagon kwalliya na Tauraruwar fina-finan Hausa Rashida Mai Sa’a

Diyar tsohon gwamnan Kano, Hajiya Balaraba Ganduje, ta bayar da gudummawar Naira Miliyan 10 a wajan bude shagon kwalliya na Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai sa’a.

An ga Hajiya Balaba na bayyana hakane a cikin sabon shagon na Rashida Mai Sa’a.

https://www.tiktok.com/@sardunan_matasan_gwoza/video/7541067415883353351?_t=ZS-8z5Z0D4RgsC&_r=1
Karanta Wannan  Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *