Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk da wajan Taron Rainbow yacewa jam’iyyar ADC ya fasa basu dakin taron da zasu yi babban taronsu saboda Wike ya hanasu, Jam’iyyar ta ADC tace babu gudu ba ja da baya sai sun yi taronsu a wajan saidai duk abinda zai faru ya faru

Jam’iyyar ADC tace zata gudanar da babban taronta a dakin taro na Rainbow dake Abuja duk da cewa dakin taron yace ya fasa basu wajan saboda an masa barazanar kwace masa lasisinsa.

Saidai me magana da yawun jam’iyyar ta ADC, Bolaji Abdullahi yace ba gudu ba ja da baya sai sun gudanar da taronsu a wajan dan sun sakawa takardar yarjejeniya hannu.

Tuni aka ga Bidiyon wajan taron sun fara bayyana a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Wani Matashi Daga Jihar Adamawa Ya Fara Tattaki Zuwa Katsina domin nuna goyon bayansa ga mawaki Dauda Kahutu Rarara, da kuma halartar gaisuwar rashin tsohon shugaban Ć™asa Muhammadu Buhari, a garin Daura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *