Saturday, August 8
Shadow

Da Duminsa:Ji Hukuncin da kotu ta yanke kan bayar da belin malam Nasiru Ahmad El-Rufai da ya baiwa mutane mamaki

kotu ta ɗage buƙatar bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai Zuwa Ranar 21 Ga Wannan Watan.

Alƙalin da ke jagorantar shari’ar a Babbar Kotun Jiha a ƙarar ICPC da El-Rufa’i ya nemi afuwa bisa gazawar gabatar da hukunci kamar yadda aka tsara, yana mai danganta hakan da ƙarancin lokaci. Saboda haka, an ɗage sauraron buƙatar beli zuwa ranar Talata, 21 ga Afrilu, 2026.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Me barkwanci na Kudu, Sabinus yayi wasa da addinin Musulunci kuma musulmai sun nuna masa fushinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *