Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda baya gamsar da matarsa, akwai yiyuwar zata bi maza>>Inji Alkarmawi

Malam Alkarmawi na Kano ya bayyana cewa, yana da muhimmanci magidanci ya rika gamsar da matarsa.

Yace idan ya zamana magidanci baya iya gamsar da matarsa, a irin hakane a ke samun matan aure na bibiyar maza.

Yace suma mata masu kin yiwa mazansu biyayya, su ji tsoron Allah.

Karanta Wannan  Mu yarbawa ba zamu kara yadda wani ya zagi Tinubu ba saboda a wajan mu dan lelene>>Inji Doyin Okupe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *