Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Shehu yakan shaki Kamshim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Farfesa Maqari

Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, Shehu Inyas yakan shagi kamshin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayin da suke ganawa.

Ya bayyana hakane a wani karatunsa inda yake cewa, Shehu yace akwai wani gari a kusa da garinsu da ke da kyawawan ‘yan mata amma basu taba daukar hankalinsa ba.

Saboda Manzon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kwashe komai na tare dashi.

Karanta Wannan  Turawa sun ce wai dala Biliyan $38 na mallaka to ko Matatar man fetur dina kadai ta zarta dala Biliyan $40 kuma ina da kamfanoni da sauran kadarori da basu sakasu a lissafi ba>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *