Wednesday, October 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Fadan da ya barke tsakanin ‘yan wasan Spain dana Argentina bayan kammala wasan jiya

Fada ya barke tsakanin ‘yan wasan Spain dana Argentina bayan kammala wasan World Cup na jiya inda aka ga suna ta kokawa da juna.

Daga karshe dai an rabasu.

Babu cikakken bayanin kan dalilin fadan.

Karanta Wannan  Hedikwatar Tsaro Ta Kasa Ta Yi Wa Babban Soja MS Adamu Gayyatar Gaggawa Domin Ya Zo Ya Yi Bayanin Dalilinsa Na Azabtar Da Soja Abbas Har Na Tsawon Shekaru Shida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *