Wednesday, October 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan kwallon Spain suka yaga raga bayan daukar World Cup

‘

Yan kwallon kasar Spain sun yaga raga bayan daukar kofin World Cup.

Wannan al’adace a harkar kwallon kafa inda idan kungiya taci wasa, sai ta yaga raga.

Karanta Wannan  Ji Bayani Dalla-Dalla: Shin waye zaiwa gawar marigayi Dantata Sallah a Madina?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *