Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Daya daga cikin yaran Masussuka ya masa tonon Silili kuma yace ya bar tafiyarsa

Daya daga cikin yaran Malamin dake karyata Hadisai, Yahya Masussuka ya masa tawaye.

A wata hira da Alqibla FM suka yi dashi, Mutumin yace ya gano ba hanyar gaskiya Masussuka yake dorasu akai ba.

Yace yana rokon Allah ya yafe masa abubuwan da suka yi a baya.

Danna nan dan jin Hirar da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Gwamnonin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya ta saki kananan yara da aka kama ake zargi da cin amanar kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *