Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Fàdùwàr soja a wajan Fareti ya dauki hankula sosai

Wannan wata Soja ce data fadi a wajan Fareti wadda lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Wasu sun ta tambayar dalilin dake kawo hakan

https://twitter.com/OzorNdiOzor/status/1994691210834055221?t=uqhQjRcTOs_6wl5I7EhoKA&s=19
Karanta Wannan  An yi jana'izar Abokan Anthony Joshua, Latz da Sina kamar yanda addinin Musulunci ya tanada a kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *