Bayan daura aurenta, Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta wallafa Bidiyo inda ta tabbatar da cewa lallai ta yi aure.