Monday, September 28
Shadow

Kalli Zazzafan Bidiyon: Da Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta saki da ake ta cewa, Cikone

Tauraruwar Fina-finan Hausa Momi Gombe ta saki wani zazzafan Bidiyo da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

An ganta sanye da wata bakar riga data kama mata jiki inda da yawa ke cewa, cikone.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon dandazon Yarbawan da suka taru wajan ofishin jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *