Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Budurwa tacewa saurayinta bata sonsa kuma bata son motarsa, bayan da ya bata kyautar mota da niyyar aurenta

Wata matashiya ‘yar Najeriya ta dauki hankula sosai bayan da ta ki karbar motar da saurayinta ya bata ya nemi aurenta.

An ji a Bidiyon tana cewa bata sonsa bata son motarsa.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Ganin dan gidan Wike akan Kujera me Laushi amma shugaban jam'iyyar APC na jihar Rivers akan kujerar Roba ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *