Wednesday, March 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau da ciki yasa ana ta mata fatan Alheri

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau da ciki tare da ‘yar uwarta.

Da yawa sun yi mata fatan Allah ya sauke ta lafiya.

https://www.tiktok.com/@ayeesha.sadau5/photo/7607076298996993300?_r=1&_t=ZS-93xx48jb2vI

Danna nan dan kallon Bidiyon

Babu dai tabbacin ingancin wannan Bidiyon amma du da haka ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Sirika ya musanta zargin cewa shirin samar da 'Nigeria Air' na bogi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *