Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau da ciki yasa ana ta mata fatan Alheri

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau da ciki tare da ‘yar uwarta.

Da yawa sun yi mata fatan Allah ya sauke ta lafiya.

https://www.tiktok.com/@ayeesha.sadau5/photo/7607076298996993300?_r=1&_t=ZS-93xx48jb2vI

Danna nan dan kallon Bidiyon

Babu dai tabbacin ingancin wannan Bidiyon amma du da haka ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta sha Alwashin kammala aikin gina titin jirgin kasa daga Kano zuwa Maradi nan da shekarar 2026

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *