Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin ‘yan Shi’a suna kade-Kade a makabarta wajan binne wadanda suka rasu a wajan tattaki ya dauki hankula

An ga ‘yan Shi’a na kida a makabarta wajan binne wadanda suka rasu a wajan Tattaki.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda ake ta bayyana mamaki.

Mutane 5 ne dai suka rigamu gidan gaskiya a wajan Tattakin.

@_zainab_akeelah

Jana’izar shahidan tattakin arbaeen 2026,fee’amanillah ya shuhadah

♬ original sound – 🦋Xynab-Akeelah 313🦋
Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Jagoran Musulman Kudu maso kudancin Nijeriya, Alhaji Asari dokubo ya aurar da 'yarsa a ranar Lahadi. Wane fata kuke masu?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *