Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata daliba dake rawa a wajan Bikin ranar Al’adu ta makarantar su data dauki hankula

Wata daliba data yi rawa a wajan Bikin ranar Al’adu ta makarantarsu ta dauki hankula.

Bidiyon ta tana kwarwaksa ya karade kafafen sadarwa inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Inda da yawa ke Allah wadai da abin, wasu kuma na cewa, ba zasu bar diyarsu ta shiga irin wannan gasar ba.

https://www.tiktok.com/@beesu_cinematic/video/7670687137469107463?_r=1&_t=ZS-98eueLJvCwH
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An kama wani me gàrkùwà da mutane me suna Dan Guntu a jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *