Saturday, October 24
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Morocco dakewa shehunansu sujada

Bidiyon wasu mata ‘yan kasar Morocco nawa shehunansu Sujada ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Bidiyon ya nuna matan ne a gaban wani hoton shehunansu suna sujada inda aka ga wasu kuma kamar suna ruku’u.

Karanta Wannan  Ina tare da jam'iyyar ADC amma bazan fita daga PDP ba>> InjiSule Lamido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *