Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya yi sabon aure a jihar Gombe.
Ya auri wata me suna Maryam Mimi.
A Bidiyon da suka watsu a kafafen sada zumunta an ganshi tare da abokansa irin su Aminu J. Town suna bayyana cewa gasu a Gombe za’a daura aurensa.