Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Gfresh yana Live da matan aure yana sawa su rika tashi suna rawa>>Iniji Amininsa, Mustin Besty

Abokin Gfresh, Mustin Besty ya bayyana cewa, Gfresh Al-amin na yin live da matan aure da dare yana sawa su tashi su rika rawa.

Ya bayyana cewa yawanci matan da yafi sawa su yi rawa irin wadanda mazansu ke da mata fiye da daya ko biyu na.

Ya bayyana hakane inda yake sukar masu cewa an kashewa Gfresh Aure.

Karanta Wannan  Burkina Faso ta haramta auren jinsi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *