Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Karishna tayi karin bayani kan rahoton dae cewa, Shugaba Tinubu ya aureta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Krishna ta bayyana cewa karya aka mata, bata ce Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aureta ba.

Tace wani ne a cikin gwamnatinsa ya aureta kuma ma bata bayyana sunansa ba.

Tace mutane su sake zuwa su saurari hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A karshe dai Shaikh Adam Muhammad Albany Gombe yawa Dan Bello Tonon sililin da yace zai masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *