Friday, October 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwala-Gwalai masu tsada da ‘ya’yan Tsohon Shugaban kasa, Zahara da Halima Buhari suka saka sun jawo cece-kuce

An ga ‘ya’yan tsohon shugaban kasa, Halima da Zahara Buhari sanye da Gwalgwalai masu tsada sosai a wajan Biki.

Tsadar Gwala-Gwalan yasa ana ta cece-kuce dan ko amaryar bikin bata saka gwal me tsadar nasu ba.

Karanta Wannan  Bidiyon wani dattijo na gaishe da dan shugaban kasa ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *