Thursday, November 12
Shadow

An kashe Naira Miliyan 200 wajan kayata gurin wani biki a arewa

Wannan wani wajan bikin ‘ya’yan Manya ne da aka kayata a Arewa akan naira Miliyan 200 da ya dauki hankula sosai.

Da yawa dai na cewa an yi Almubazzaranci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Da in je taron Maulidi Gara naje gidan rawa, Ko gidan Gala, ko Gidan giya>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *